Soyayyen alayyahu #2
Steps
- 1
Zaki yanke alayyahu ki wankeshi
- 2
Ki jajjaga tumatur da tattasai sai kiyanka albasa
- 3
Kisaka mai a tukunya Kisoya jajjage tare da albasa, idan ya soyu sai kisaka kayan qamshi da dandano sannan ki dauko wankakken alayyahu kizuna aciki, kiyita juyawa har ya soyu iya yadda kikeso
- 4
Ana iya cii da jollof, shinkafa da wake ko kuma shinkafa da miya.. zakuma a iya cinshi da cuscus ko taliya
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Deshmukh
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Lychee Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

Vedangi Kokate
-

chanr704
-

Foodielover
-

karymelovesfood -

skunkmonkey101
-

Piquello glaze covered mushooms
Codey J Ibarra
-

Haleema Waxeerie
-

Baby Ahuja -

Fiza Noor
-

Sonu Mehta -

Toor ki tadke vali dal aur plain jeera rice
Arachana ( Tanya)
-

Suman Arora -

TASTY18 -

krishna foodie -

Abiha Naqvi Naqvi
-

Masala snoek with roasted tomatoes
Shandré Goss-Ross
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10049603




Comments