Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade filawa ki zuba garin kuka da gishiri sai ki kwaba da ruwan kanwa
- 2
Ki dora tukunya da ruwa akan wuta in suka tafasa saeki debo kullun danwaken kina jefawa a cikin ruwa har ki gama se ki rufe ki barshi ya dahu
- 3
Ki bude ki Ciro guda daya ki saka a ruwan sanyi in kika ga yayi sama to ya dahu se ki kwashe
- 4
Aci da mai da yaji
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10378666




sharhai