Alkubus na musamman

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Inason alkubus shiyasa nayishi domin kaina da iyalaina

Alkubus na musamman

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Inason alkubus shiyasa nayishi domin kaina da iyalaina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti hamsin
Mutum hudu
  1. 5 cupsFlour
  2. Yeast 2tspn
  3. Baking powder 1 tspn
  4. Gishiri kadan
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

Minti hamsin
  1. 1

    Da farko na zuba flour a mazubi da yeast da baking powder da gishiri sena cakudasu sannan na zuba ruwa na kwaba sosai kwabin yyi laushi ba ruwa ruwa ba

  2. 2

    Sena dauko robobi na shafa mai a jiki sannan na sassaka kwabin kadan kadan senasa a guri me dumi ya tashi

  3. 3

    Bayan ya tashi senayi steaming dinshi kmr ydd akeyin dambu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes