Dan malele

HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
Wajen dafa shi Wannan abinci yana dan daukan time sbd tsakin yana da karfi kuma yana bukatar ruwa da dan yawa.
Dan malele
Wajen dafa shi Wannan abinci yana dan daukan time sbd tsakin yana da karfi kuma yana bukatar ruwa da dan yawa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xa'a dora tukunya da ruwa akan wuta sai a gyara tsaki awanke a cire dusa inda ita
- 2
Sai a xuba gishiri kadan a cikin ruwan idan ya tafasa sai axuba tsakin aciki a kuya abarshi ya dahu
- 3
Xa kiga yayi kauri in kika taba yayi laushi sai ki juye a plate
- 4
Sai a soya manja a yanka tumatir da Albasa asa mai da yaji da maggie.. Aci lfy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10433703



sharhai