Lipton mai hadi

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Wannan hadi yana d kyau sosai, ga rage Tumbi da Nauyi, sanann kuma yana kara Niimah sosai, musamma asha Sau biyu a Rana.. Thank Yhu Cookpad Nigeria Proud of Yhuuu..

Lipton mai hadi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan hadi yana d kyau sosai, ga rage Tumbi da Nauyi, sanann kuma yana kara Niimah sosai, musamma asha Sau biyu a Rana.. Thank Yhu Cookpad Nigeria Proud of Yhuuu..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 4Lipton
  2. 1Lemon tsami
  3. Cittah daidai misali
  4. Kanumfari daidai misali
  5. 2 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba ruwa kufi biyu kisa cittah dakakke,da kanumfari shima ki daka, kisaka Lipton 4kibarta taitai tafasa har ruwan ya chanza colour, inyayi saiki sauke kitache saiki maste lemon tsami kisa sugar ko Zuma..

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes