Umarnin dafa abinci
- 1
Ahada gaba dayan kayan Hadi waje Daya a bahu sannan a kwabasu su Hadi jikinsu abuga Kamar n minti 45 sannan abarshi yatashi kamar na minti40 yaninka girmansa sau biyu.
- 2
Sannan adauko shi ahadishi adan Kara bugashi kadan sai adauko katako n murji asaka akai amursa adanko abin fidda shape n dunot Ana fidda shape kokuma a mulmula asa yatsa a tsakiya ku asami murfi n rubar ruwa adinga fitar d tsakiyar.
- 3
Adauko faranti babba abarbada fulawa sai a dinga jera donut din akai abarshi yakara tashi na minti30sannan adaura Mai awuta yadanyi zafi Amma b sosaiba wuta kadan sai asoya.
- 4
Kar ASA hannu wajen dauka idan za'a soya asa slacespoon adauka dashi Kuma soyar tazama yayi Golden brown.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10505073




sharhai (2)