Sardine sandwich

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yayyanka albasa ki jajjaga attarugu kisa mai a frying pan we kinda soya see albasar tayi laushi kisa spices ki juye kifin ki yuya kisa maggi da gishiri se ki sauke idan yayi se kisa mayonnaise da ketchup acikin kifin ki juya se ki spreading akan bread din in kin gama se ki yanka kisa butter a pan kidan soya shi😋

  2. 2

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes