Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10566166
A yanka salad,tumatur,kokumba da albasa a hade su a mazubi.
Sai a zuba mai dan kadan da kuli kuli sai a gwauraya su. Shikenan sai ci.
Kuma za'a iya cinsa da nama, kifi,dankalin Hausa ko na turawa
An kwafa!
More Recipes

sharhai