Birthday cake butter cream

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#fk

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
mutum goma
  1. 250 gbutter 5
  2. Kwankwani uku na sugar
  3. Icing sugar 500g guda uku
  4. Vanilla flavour
  5. Madara
  6. Baking powder
  7. 14Kwai
  8. Kalar abinci Pink da milk

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Farko na fara buga butter biyu tare da sukari cup 3 sae da ya bugu yayi haske sae na sawa kwai na na kara bugawa sanna na zuba flour ta tare da baking powder bacin nagama sae nasa flavor sae na zuba shi a pan 10inches sau uku

  2. 2

    Yayi da zan hana butter icing cream din sae na zuba butter 3 a cikin roba tare da icing sugar biyu da fin rabi saboda banson yayi zaki sosae nae ta bugawa har sae da yayi haske sannan nara bashi biyu na samae kalar

  3. 3

    Yayin da zan kwana dripping nasa madara cokali uku babba nasa icing sugar cokali uku sae flour cokali biyu sae ruka 20ml

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
turawa's Snacks and more
rannar

sharhai

Similar Recipes