Wainar fulawa
Inason wainar fulawa musamman idan na samu yaji mai dadi.
Steps
- 1
Zaki tankade fulawarki sai kina zuba ruwa kadan kadan kada tayi ruwa sosai kada yayi kullotu kuma sai ki zuba su Maggi dinki ki yanka albasa ki zuba tare da attaruhu ki dandana kiji komai yayi sai kisa kasko idan yayi zafi kisa mai cokali babba daya sai ki zuba kullonki daidai idan ya soyo sai ki juya haka zakiyi tayi har ki gama aci da yaji mai dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spinach and White Bean Soup With Sausages
Crock Pot Girl 🤡
-

Christina
-

David W
-

kostas1213
-

GRILLED FLANK STEAK with green chilli sauce & nutty cheese sauce
Hadisa Tabassum
-

Remmy Irke
-

Maya Tandon
-

Ruqayyah Anchau
-

Kanika Gera
-

Zobia Sajjad
-

Mahynour Rihan
-

Sunaina Singh
-

Paneer and yam in mustard gravy
Epseeta Panigrahi
-

Autas Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10591008











Comments