Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Ina da danyar awara a fridge so kawai sai na daura Mai a wuta da yai zafi sai na tsoma awarar a Mai na soya sama2
- 2
Sai na fasa kwai a bowl na kada tare da Maggi da Dan gishiri kadan sai na saka awarar Dana soya a cikin Kwan na mayar cikin man na Kara soyawa. Aci Dadi lfy 😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10669923






sharhai