Danbun nama me dankali
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki wanke nama kitafasa da magi da albasa da tafarnuwa da citta sai ki fere dankali ki wanke ki tafasa ki tsame a kwando
- 2
Inya tafasu ki sauke ya wuce sekiyi grating kayan miya ki dauko turmi ki daka naman kisa maggi aciki ya daku sosai ki kwashe seki hada da nikakken kayan miyanki ji juya sosai y juyu
- 3
Saiki dauko kasko kisa mai daidai saika saka dankalin ki yadan soyu kadan seki xuba nama yayi yanda kikeso seki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10684332



sharhai