Nannadadden soyayyen qwai

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Wnn girki girkin yan qasar japan ne,suna ce mishi tamogayaki👄

Nannadadden soyayyen qwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wnn girki girkin yan qasar japan ne,suna ce mishi tamogayaki👄

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Qwai
  2. Albasa kadan
  3. Karas a yanka qanana
  4. Tattasai kadan
  5. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fasa qwai a kwano kisa su albasa da karas da sinadarin dandano ki kada,ki zuba mai a kasakon suya ki zuba kwan kina yi kina ninkeshi kmr tabarma

  2. 2

    Har sai ya qare,in yayi sai a daukeshi a saka a plate a yanka💋za a iya ci da rice🤪

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes