Miyar Agada

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere agadar ki ki yankata kanana ki soya Tai Brown sai ki kwashe ki ajiye gefe
- 2
Ki dauko jajjagen kayan miyar ki ki soyata da Mai ki sa Mata kayan dandano daidai bukatar ki ki barsu su soyu, sai ki dauko agadar ki da Kika soya ki juye akai ki barta zuwa minti biu sun Gama hade jikin su sai ki sauke
- 3
Zaki iya CI da doya ko dankali ko wani Abu Mai Kama da haka.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10696820



sharhai