Manta masoyi

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Wannan abun akwai

Manta masoyi

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Wannan abun akwai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwalba rabin mudu
  2. 2Tiyara ko fresh quick kala
  3. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan bukata

  2. 2

    Zaki gyara kwalban saiki raba shi biyu, kisa rabi a roba, saiki yayyafa ruwai

  3. 3

    Saiki kawo fresh quick dinki ki barbada akai

  4. 4

    Sai kiyi mixing dinshi, to haka zakiyiwa dayar kalar shima

  5. 5

    Bayan kin gama saiki juye a faranti kisa a rana ya bushe,

  6. 6

    In kinaso zaki Iya kullawa a Leda ki sayar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes