Fatan wake

Fatan wake yana da matukar dadi sosae ina son shi ni da iyalaina
Fatan wake
Fatan wake yana da matukar dadi sosae ina son shi ni da iyalaina
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki sa ruwan tafashen wake a saman wuta
- 2
Sai ka gyara waken ka, ka wanke ka zuba a ruwan tafashen ka
- 3
Sannan ka gyara kayan miyan ka tarugu tattasae albasa ka markada da grater ko jajjage,
- 4
Bayan waken ka ya tafasu sai ka sa kayan miyan ka a wuta ka soya
- 5
Alokacin da zaka soya zaka zuba gishiri da spices sannan kar ka cika mai zaka iya amfani da man gyada ko manja
- 6
Bayan kayan miyan ka ya soyu sai ka tsaida ruwa daedae yarda kake ganin zai dafa maka waken ka
- 7
Sai ka zuba waken kasa sauran maggi da kake bukata,sannan ka gyara alayyahun ka,ka wanke shi tas ka tsane a kwando
- 8
Bayan ka zuba waken sai ka barshi ya dahu,saura 10 ko 5 min ka sauke sai ka zuba alayyahun ka su karasa dahuwa tare
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai