Tura

Kayan aiki

  1. Tumeric
  2. Star anisa
  3. Ginger
  4. Cinamon
  5. Sugar
  6. Na'a na'a

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Daparko xakidauko cinnamon,star anisa,na'a na'a kisaka a tukunya kidora kn wuta kizuba ruwa daidai yawan kayan tea dnki.

  2. 2

    Kigoge tumeric da ginger kisaka

  3. 3

    Kirupe kibarshi yatapasa

  4. 4

    Idan yatapasa kitace kisa a cup kisa sugar ko zuma,sannan xaki iyasha da madara.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes