CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kosan doya
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kosan doya ainihin hoton girkin

Kosan doya

Hafsat La Star
Hafsat La Star @cook_14227920

Iyali na nason girkin nan sosai ga dadi ga yau a ido abin saï Wanda yaci

Iyali na nason girkin nan sosai ga dadi ga yau a ido abin saï Wanda yaci

Kara karantawa

Kosan doya

Hafsat La Star
Hafsat La Star @cook_14227920

Iyali na nason girkin nan sosai ga dadi ga yau a ido abin saï Wanda yaci

Iyali na nason girkin nan sosai ga dadi ga yau a ido abin saï Wanda yaci

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Doya wadda kika yanka kika silala
  2. Kwai
  3. Kullin kosai
  4. Magie
  5. Kayan kanshi
  6. Mai na suya
  7. Gishiri in kina so
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami wakenkiki ki gyara kikai markade,saï ki zuba magie da kayan kanshi a ciki

    Kosan doyamatakin girki1 hoto
    Kosan doyamatakin girki1 hoto
    Kosan doyamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Ki fasa kwai kisa a ciki ki buga sosai har saï kinji yayi ba nauyi.saï ki dauko doyarki da kika silala da dan gishiri ki dinga tsomawa a ciki kulin

    Kosan doyamatakin girki2 hoto
    Kosan doyamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki dora mai idan yayi zafi saï kina dibar doyarki da kikasa cikin kulinki kina soyawa shike nan saï aci

    Kosan doyamatakin girki3 hoto
    Kosan doyamatakin girki3 hoto
    Kosan doyamatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hafsat La Star
Hafsat La Star @cook_14227920
rannar October 01, 2019 11:17

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Egg pizza
  2. Shawarma Bread
  3. Independence Day Macaroni
  4. Happy Independence Nigeria
  5. Bandashe
  1. Taliyar yan yara
  2. Taliya da miya
  3. Shawarma Bread
  4. Egg pizza
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10735259
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close