Independence Day Macaroni

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

1st October... Independence day🇳🇬

Independence Day Macaroni

1st October... Independence day🇳🇬

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni Rabin leda
  2. Green kala cokali daya karami
  3. Gishiri kadan
  4. Mai
  5. Dafaffiyar shinkafa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki raba macaroni biyu kisa ruwa a tukunya biyu sae kisa kalar green a daya harsu tafasa, sannan ki zuba macaroni kisa gishiri da mai su dahu sannan ki tace.

  2. 2
  3. 3

    Sae ki jerasu Kamar haka.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes