Umarnin dafa abinci
- 1
A fire doya a dafa da sikari kadan da gishiri shima kadan.
- 2
A tafasa nama da kayan hadi a daka a turmi ko a niqa
- 3
A jajaga kayan miya, sai da daka doyarda aka tafasa sai a juye a kwano, a dauko naman nan shima a saa a saka seasonings da spices daidai sai a juya sosai a mulmula kamar balls. Sai a daura kasko a wuya a xuba mai a yanka albasa a ciki, a fasa kwai a xuba mashi dan gishiri da farin maggi, idan mai yayi zafi sai da dauko yam ball din ana sawa cikin ruwan kwai, sai a sake sakawa a cikin busashen burodi sai a saka a cikin ruwan mai, idan ya soyu sai a kwashe.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10780724




sharhai