Kayan aiki

  1. 2 1/2 cupsof Rice
  2. 1/2 cupof Sugar
  3. 2 tbsof flour
  4. 1 tspof yeast
  5. 1 tspof baking powder
  6. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika shinkafa ya kwana ko yayi atleast 4 hours

  2. 2

    Sai ki dibi rabin kofi ki dafa, ragowar kofi biyu kiyi blending

  3. 3

    Idan yayi laushi ki samu kwano ki juye, sai kisa shinkafar da kika dafa

  4. 4

    Kisa sugar, yeast, baking powder da fulawa, ki juya sosai ya hade jikin sa

  5. 5

    Sai ki rufe kisa a wuri mai dumi sai ya tashi

  6. 6

    Sai ki samu pan na yin masa ki shafa mai idan yayi zafi sai ki ringa diban kullin kina zuba aciki

  7. 7

    Idan daya barin yayi ki juya dayan barin ma. Haka zaki tayi sai kin gama

  8. 8

    Zaki iya cinsa haka ko kuma da sauce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Ada peters
Ada peters @Sandra_1378
please can't the procedure be written in English?

Similar Recipes