Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa gyara kayan miya a wanke su tas da ruwa sai a jajjagasu sannan a zuba manja cikin tukunya a dora a wuta abarshi ya yi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri a gauraya sannan a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a zuba taliyar a gauraya sannan a kara rufewa a barta ta karasa dahuwa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10807166



sharhai