Miyar agushi

Zara's delight Cakes N More
Zara's delight Cakes N More @cook_16417326
Kano State

Miyar agushi tana da dadi musamman idan akayi mata hadi me kyau

Miyar agushi

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Miyar agushi tana da dadi musamman idan akayi mata hadi me kyau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 4 yawan a
  1. Agushi Kofi daya
  2. Allayahu Kofi daya
  3. Ugun Kofi daya
  4. Cent leaf kadan
  5. Manja ludayi daya
  6. Man gyada ludayi daya
  7. Kayan kamshi
  8. Sinadari
  9. Ganda Kofi daya
  10. Kofi daya babba
  11. Markaden miyar ludayi biyu da rabi
  12. Albasa guda daya
  13. Ruwan nama Kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A Dora manja da man gyada a wuta asa albasa idan ya soyu a cire albasar sai a dama agushi da ruwa a juye cikin man a soyashi kamar haka

  2. 2

    A zuba markaden kayan miyar asa maggi da kayan kamshi a soya shi na mintuna biyar

  3. 3

    A zuba gandar da kifin a barshi ya kara soyuwa na tsahon mintuna uku sai a zuba ruwan nama Kofi daya ko ruwa

  4. 4

    Daga karshe sai a zuba ganyen alayyahu,ugun,cent leaf da albasa a rufe na tsahon mintuna biyar sai a sauke yayi

  5. 5

    Anachi da tuwon shinkafa ko masa ko da abinda akeso.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara's delight Cakes N More
rannar
Kano State
Married, and living in dutse jigawa stateLove making delightful cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes