Jallof din couscous Mai kwai

Ummu Jawad @cook_13873076
Yayi Dadi sosai maigidanah yace baka Gane abun da kake ci saboda Dadi😋
Jallof din couscous Mai kwai
Yayi Dadi sosai maigidanah yace baka Gane abun da kake ci saboda Dadi😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki Dan jika couscous dinki da ruwa Dan kada ki zuba steamer kiyi steaming na Yan mintuna. Sai ki juye a bowl ki ajiye a gefe. Ki jajjaga attaruhu dasu albasa da tafarnuwa sai ki yanka su karas ki wanke su sai ki daura tukunya a wuta ki zuba Mai in yai zafi ki zuba su karas ki soya na minti 3-5 sai ki zuba jajjagen ki ta juyawa har su suyi ki scrambled eggs a separate pan ki hada tukunyar ki zuba su spices din sai ki zuba ruwa in ya tafasa.
- 2
Sai ki zuba couscous ki rage wutar sosai ya tsotse. Aci Dadi lfy 😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10879564



sharhai