Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankalin ki ki yayyankashi ki wanke ki tsiyayeshi cikin kwando
- 2
Saiki aza manki a wuta ki sama dankalin gishiri ki zuba cikin Mai kibarshi yayi brawn sannan ki kwashe ki tsiyayeshi cikin kwando
- 3
Saiki fasa kwai ki yanka mishi albasa,kisa maggi kadan sannan ki juye Manda kikayi suyan dankalin dashi kibar kadan sannan ki zuba soyayyen dankalin ki cikin kwanon suyan in yadanyi zafi saiki kada kwanki ki zuba saman dankali in kasa ya soyu saiki juyasaman shima inya soyu saiki kwashe
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10883140




sharhai