Vanilla cup cake

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

Ina kaunar cake a rayuwa ta,bana gajiya da shi

Vanilla cup cake

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Ina kaunar cake a rayuwa ta,bana gajiya da shi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. 3kofi fulawa
  2. 15kwai
  3. 300grm bota
  4. 1 cokalifulebo na vanilla
  5. 3 cokalibakar hoda
  6. sukari yadda kike bukatar zakin cake

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade fulawa da bakar hoda a ajiye a gefe

  2. 2

    A hada suga da bota a buga shi sosai har sai ya narke,a fasa kwai a wani kwanon daban sai a hada akan hadin bota da suga a cigaba da juyawa

  3. 3

    A zuba fulawa da fulebo a juya ya juyu sosai sai a shafa bota a gwangwanin gashi a zuba cokali daya na hadin cake a ciki

  4. 4

    A fara kunna abun gashi yayi zafi kafin a saka cake,a barshi ya gasu tsawon minti 7-10

  5. 5

    Za'a iya ci da shayi da safe ko da lemo da rana ko da daddare

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes