Coconut cookies
Yana da dadi idan kika hada da chapman😍😍😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere bayan kwakwarki, ki gurza kananu
- 2
Ki zuba gurzazziyar kwakwar a roba, sai ki saka madara cokali uku da icing suga cokali biyu, sai ki guya su hade ki ajiye a gefe
- 3
Sai ki zuba suga da kwai da mai da baking powder da filawa da flavour a guri daya
- 4
Ki guya sosai idan bai hade ba ki yayyafa ruwa kadan sun hade
- 5
Ki mirza ki zuba kwakwar a mirzazziyar kwakwar sai kiyi masa nadin tabarma
- 6
Sai ki yayyanka
- 7
Sai ki gasa a faran tin gashi
- 8
Sai nayi adon tsakiya da coconut laddu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10889918











sharhai