Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan hadawa
- 2
Zaki soya mangyada da albasa sama sama, saiki saka attaruhu kisoya
- 3
Saikisaka karas da koren tattasai kisoya, Sannan kisa namanki dakika tafada kibarshi kamar minti biyar.
- 4
Saikisa kabeji da spices kigauraya kibarshi minti biyu saikisa dafaffen kwanki da ruwan silale kadan kigauraya, inyayi kamar minti uku saiki sauke.
- 5
Nahada source dina da dafaffen couscous zaki iyaci da duk abinda kikeso
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10902732














sharhai