Spicy tea

mama's ktchn
mama's ktchn @cook_18944426

hadin wqnnan shayi hadi ne mai kara lfy don yana maganin hawan jini,ciwon suga da sauran su,yana kuma wartsakkar da gajiya ga kuma dadi a baki.

Ba zaka san tym din da zaka shanye flask daya na wannan tea din ba

Spicy tea

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

hadin wqnnan shayi hadi ne mai kara lfy don yana maganin hawan jini,ciwon suga da sauran su,yana kuma wartsakkar da gajiya ga kuma dadi a baki.

Ba zaka san tym din da zaka shanye flask daya na wannan tea din ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. 1kofi citta
  2. 4 cokalikanin fari
  3. 4 cokalimasoro
  4. na'a na'a yadda kike bukatar yawan ta
  5. ciyawar shayi me kamshin lemon tsami shima yadda kike bukata
  6. 2cokaki koren gahwa
  7. 2 cokaliruwan kasar gahwa
  8. 6girfa
  9. 1/4kofi cardamon
  10. 1/2kofi ganyen shayi irin na buzaye
  11. 1/4kofi koren ganyen shayi
  12. 1kwali ganyen shayin yellow lebel
  13. 1 cokali'ya'yan bishiyar turare
  14. 4 cokalicitta mai kwaya
  15. 1kofi ruwa
  16. suga ko zuma yadda ake bukata

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A hada wadancan kayan kamshin duka a niqa ko a daka su

  2. 2

    A dora ruwa kofi daya a wuta a zuba 1/2 cokali na hadin kayan shayi a barshi ya tafasa sosai

  3. 3

    A saka rariya a tace a zuba sukari ko zuma,a sha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mama's ktchn
mama's ktchn @cook_18944426
rannar

sharhai

Similar Recipes