Tuwon alkama miyan kubewa danye

Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
Steps
- 1
Zaki daura tukunyarki a wuta kisa ruwa
- 2
Idan ya tausa sai ki tankade garinki ki Sami rubber me kyau ki dama garin ki zuba cikin tafasashen ruwa ki juya ki diga Dan ruwan kanwa sann ki barshi ya nuna
- 3
Idan talgenki ya nuna sai ki tuka ki kara barinshi ya nuna sai ki kwashe ki kukkule a leda
- 4
Sann sai ki daura tukunyarki ta Miya ki soya Mai da Dan albasa sann ki zuba kayan miyarki ki soya samasama sann ki zuba ruwa sann ki wanke namanki ki zuba
- 5
Kisa magi da gishiri da kayan kamahi ki rufe
- 6
Sann ki dakko kubewanki ki wanke ki kankare
- 7
Idan miyanki ya nuna sai kisa kubewanki a ciki ki jefa yar kanwa ki barshi ya Kara nuna sann ki sauke
- 8
In kina da yar stew sai ki diga in babu Kuma ba sai kinsa ba
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

MJ's Kitchen
-

Xavier Seror
-

Instant Aged Balsamic Vinegar - Kitchen Hacks
Cluelesskitty
-

Bianca Mwale
-

Pratikshya Mahapatra
-

Barnali Debdas
-

Durreshahwar Khan
-

Christina
-

Teresa Adams -

Chef Nena
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Teresa Adams -

Shazia Hasnain -

Sabrina Yasmin
-

Aruna Thapar
-

Harminder Kaur Sethi
-

Payal Thakur
-

Bakers spice
-

Aruna Thapar
-

HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
-

Amisha Chheda
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10917152










Comments