Soyayyen dankalin hausa da doya da sauce din kwai

Ummu Jawad @cook_13873076
Breakfast idea😋ga Dadi ga kosarwa😀
Soyayyen dankalin hausa da doya da sauce din kwai
Breakfast idea😋ga Dadi ga kosarwa😀
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki fere doya da dankalin sai ki yanka su ki wanke ki barbada gishiri sai ki daura Mai a wuta in yayi zafi ki zuba su ki barsu su soyu.
- 2
Zaki yanka su tattasai, tumatir, attaruhu da albasa sai ki daura tukunya a wuta ki zuba Mai kadan sai ki zuba yankakkun kayan miyar ki Dan Basu tsoro sai ki zuba Maggi, curry da garlic powder ki juya sai kawo kwai guda 3 ki fasa a kwai ki barshi ya Dan fara soyuwa sai ki rinka juyawa a hankali har sai yayi. Aci Dadi lfy 😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10964938




sharhai