Shinkafa dafa duka mai daddawa

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.

Dadin shinkafan nan baa magana😋😍

Shinkafa dafa duka mai daddawa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Dadin shinkafan nan baa magana😋😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Manja
  3. Mai
  4. Ataruhu
  5. Tattasai
  6. Albasa
  7. Kifi banda
  8. Maggi
  9. Salt
  10. Daddawa
  11. Alayyahu
  12. Dafaffen kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi blending kayan miya saiki zuba manja da mai dan Daidai kisa albasa da kayan miya su soyu sama sama.

  2. 2

    Ki zuba ma kifinki ruwa ki wanke saiki bare ki cire kayanshi ki zuba cikin kayan miya, daddawa da maggi da salt saiki zuba ruwa ki bari ya tafaso saiki wanke rice ki zuba, ki rufe ta kusan nuna.

  3. 3

    Saiki zuba albasa da alayyahu ki bari ya karasa nuna.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes