Jelly candy
Umarnin dafa abinci
- 1
Gelatin, Dan tsami,sugar,flavor
- 2
Dafarko zaki samu kwanon Silva sai ki zuba gelatin din Sai kisa ruwa kadan,ki dama shi kamar haka
- 3
Bayan kin gama dama shi Sai kisa kuwa kamar Kofi daya Sai kisa a tukunya yar karama daidai da wacce kwanan Silva din zai hau ka ya zauna kamar haka to Sai ki Dora a wuta idan ruwan yay zafi zaki ga shi wannan geletin din ya fara narkewa kamar mangyada zaki ga ya zama
- 4
To Sai ki jika shi wannan lemon din ki zuba a ciki tare da su icing sugar din nan kiyi ta juya shi kamar haka,kiyi tayi kamar na tsawon minti biyar to Sai ki kashe witar,Sai ki samu abin da zaki fitar da shape din ki goga masa mai ko butter, to Sai ki ringa iba da cokqli kina zibawa ciki
- 5
Kamar haka,bayan Kim gama Sai kisa a firji yay kamar minti 30
- 6
Idan kin futo dashi zaki ganshi yay subul subul dashi
- 7
Abin da yasa ake sha mai jikin sharper din shine saboda kamu
Similar Recipes
More Recipes











sharhai