Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ayaba Guda uku
  2. Gwada
  3. Madara cokali uku
  4. Cinamon
  5. Ruwa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke gwandarki

  2. 2

    Ki hada da ayabarki da madara ki markada

  3. 3

    Sai kiyi kwaliyar da cinamon

  4. 4

    Idan yayi sanyi zaiyi kamshin cinamon

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes