Lemun madarar waken suya

Zainab Suleiman @cook_16065961
#team6drink
Wannan lemun badai dadi ba masha Allah😍😍😘😋😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke waken suyarki sosai afidda tsakuwa kamar hk kisa citta kadan amarkadoshi
- 2
Zai koma kamar haka sai kisa a tukunya ki dafashi sosai kar ki rufe shi sbd yana zuba inya tafasa
- 3
Har sai yafara leda leda kamar haka to yakusa dafuwa sai ki kara 10 mint ko 7 ki shide kasa
- 4
Bayan kin shide sai ki kara kofi daya na ruwan sanyi ko yadda kiki bukata
- 5
Sai ki tace shi ki fidda cofson waken
- 6
Zai koma kamar haka saikisa sugar da kuma kwakwarki wadda kika gurza da flavour
- 7
Ya gamu sai sha😍😘😋😋
- 8
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11006563













sharhai