Tortilla samosas

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

#kanostate ❤️❤️❤️🔥😻😻😋💃🏼

Tortilla samosas

#kanostate ❤️❤️❤️🔥😻😻😋💃🏼

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
5 yawan abinchi
  1. 5Tortilla bread guda
  2. 1Nama kilo
  3. 3Albasa guda
  4. 4Attaruhu
  5. Maggi d spices
  6. Fulawa + ruwa(domin lukewa)
  7. Mai domin suya
  8. 4Karas guda
  9. Green beans guda8
  10. 2Green peppers guda

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Da farko xaki xuba naman ki a kasko kiyita juyawa har sai y chanja kala y fara laushi sai ki yanka albasa ki xuba kiyi grating attaruhu ki xuba ki juya

  2. 2

    Kisa yanka green beans kisa maggi ki juya sai ki carrot d green pepper ki juya sosai har komai yyi laushi

  3. 3

    Shikkenan kin gama hada fillings dinki

  4. 4

    Sai ki dauko dan bowl ki kwaba flour ki d ruwa d dan kauri ki ajeye a gefe

  5. 5

    Sai ki dora torilla bread dinki akan plate ki rabashi gida 2

  6. 6

    Sai ki Kankani daya side din kmr haka 👇dayan side din kuma ki shafa kwabin fulawar kisa Ki lankafa shi

  7. 7

    Xakiga yyi kmr kwarkwaro Sai ki xuba hadin naman ki a ciki ki shafa fulawa a saman ki manne bakin

  8. 8

    Zai baki kmr haka sai kiajeye a gefe

  9. 9

    Su kuma kananan xaki raba bread din gida 4 kmr haka sai ki daukidaya ki nada shi kmr haka

  10. 10

    Sai ki xuba naman ki

  11. 11

    Sai ki lankafe ki shafa fulawa ki manne

  12. 12

    Nan gashi mun gama saura suya

  13. 13

    Sai ki dora mai a wuta in yyi xafi sai ki sa samosar ki ki soya har su Soyu Sai kitsame a colander su tsane

  14. 14

    Shikkenan kin gma

  15. 15

    Nan ga manyan

  16. 16

    Ga kananan kuma

  17. 17

    Dadi ba’a cewa komai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes