Sakwara da miyar egushi
Hamna muhammad @28199426A
#team6dinner.ina matuqar son sakwara musamman irin wannan lokacin da doya take a lokacinta.
Sakwara da miyar egushi
#team6dinner.ina matuqar son sakwara musamman irin wannan lokacin da doya take a lokacinta.
Umarnin dafa abinci
- 1
Miyar egushi,na zuba manja a tukunya bayan yayi zafi nasaka kayan miya na suka soyu na zuba egushi na rinqa juyashi dan kar ya kama tukunya na minti 10,saina saka ruwa na zuba maggi da gishiri da dakkaken kayan yaji da daddawa na zuba na rufe na barshi ya dahu bayan ya dahu na saka alayyahu da ganyen ugu yayi minti kamar 10 na kashe.
- 2
Sakwara,bayan na fere doyata na aza a wuta saida ta nuna sosai na sa a turmi na daka saida ta daku lukwui.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11006907



sharhai