Farar shinkafa da miyar kabeji

rukayya habib @cook_13832116
Agaskiya mai gida yaji dadin girki sosai
Farar shinkafa da miyar kabeji
Agaskiya mai gida yaji dadin girki sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
A zuba ruwa atukunya a daura a wuta in ya tafasa a wanke shinkafa a zuba, tayi half done a tace amayar tukunya a zuba ruwan zafi arufe ya karasa dahuwa.
- 2
A zuba mangyada a tukunya a saka albasa ya soyu, Sannan a zuba jajjageggen kayan miya a soya da su karas da green beans da peas yayi mintuna sai a zuba magi da su curry ya Kara soyuwa in su karas sun yi laushi sai a zuba yankakke kabeji a juya yayi minti biyu a sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11031472



sharhai