Couscous da miyan kayan ciki
Garkine mai saukin gaske..akwai dadi sosai ....
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ki yanka green beans naki da carrot ki tafasa shi.sai ki ajiye a side
- 2
Sai ki daura ruwan zafin ki akan wuta tare da zuba gishiri da mai kadan aciki.idan ya tafasa sai ki zuba couscous naki tare da green beans da carrot
- 3
Kiwanke kayan ciki mai kyau.saiki daura akan wuta kisamasa ruwa kadan idan ya tafasa saiki sake wanke wa sabuda, rage qarni.daganan saiki zuba masa jajjagen kayan miyanki tare da kayan tannano da cotta,tafarnuwa da mai kadan
- 4
Note...couscous bayason ruwa dayawa kuma bayaso yasaka masa wuta sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11034079






sharhai