Milk candy (Alawar madara)

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#team6candy. Inason madara shiyasa duk yanda aka sarrafata bana gajiya da ita.

Milk candy (Alawar madara)

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#team6candy. Inason madara shiyasa duk yanda aka sarrafata bana gajiya da ita.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
3 yawan abinchi
  1. Madara Kofi daya
  2. 4 tbssukari
  3. Drop na Pink food colour
  4. Drop na Yellow food colour

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan bukata a yayin hada milk candy

  2. 2

    Dafarjo zaki zuba sukari da ruwa ki Dora akan wuta suyita tafasa harsai sukarin ya narke nafara danko

  3. 3

    Saiki rabashi gida biyu kashi daya Kisa masa pink colour saikisa madara ki tukashi

  4. 4

    Dayan kuma Kisa masa yellow colour shima ki tukashi

  5. 5

    Saiki samu parchment paper ki zuba kowanne idan ya sha iska kiyi shape yanda kikeso see mind

  6. 6
  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes