Lemon squash
#team6drink.Abinshane me saukin sarrafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan bukatar munan
- 2
Zanzuba sukari da ruwa zan daurasu a wuta ina juyawa harsai sukarin ya narke
- 3
Zanbarshi yayita dahuwa harsai yayi kauri kamar haka
- 4
Sena saukeshi daga wuta nabarshi ya huce sena zuba masa ruwan lemon tsami da lemon zest akansa najuya.shekkenan nagama
- 5
Gashi na juyeshe acikin kwalba
- 6
Idan zansha zunzuba cokali 4 acikin kofi sena zuba masa ruwan sanyi
- 7
Shiba'a shansa ahaka dole seka sirkashi da ruwa saboda yanada kauri
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11036965










sharhai