Lemon tsamiyah

Hafsat’s cakes nd more @cook_18602343
#girkidayabishiyadaya
wannan lemone me dadi gah gamshi gah saukin sarrafawa😋
Lemon tsamiyah
#girkidayabishiyadaya
wannan lemone me dadi gah gamshi gah saukin sarrafawa😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Gah abubuwan da mukeda bugatar
- 2
Sai sugar in kinada sugar syrup sai kiyi amfani da shi
- 3
Da farko zaki wanke tsamiyar ki ki zubah a tukunyah sai ki zubah kanunfari da masoru ki barsu su dahu
- 4
Sannan sai ki yanka cucumber 🥒 da danyar cittah sai ki zubah a blender ki marka dasu sannan saiki tace
- 5
Sai ki daukoh wannan tsamiyar ki murjeta saiki taceta
- 6
Sai ki hada ruwan tsamiyarki da na cucumber ki zubah sugar ki zubah in kinada kankara sai ki zubah in kuma babu sai kisa a na urar sanyi shikkenan kingama lemon tsamiyah
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11065504





sharhai