Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Fulawa
  2. Gishiri
  3. Yeast
  4. Mai
  5. Baking powder
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba flour sai ki zuba yeast da baking powder sai ki kwaba da rúwa karyayi ruwa sosai sai kibarshi yatashi in yatashi ki shafa Mai a abin da zaki dafa ni a gwangwani cake nayi sai ki jera a steamer ki turara shikenn aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes