Doya da sauce na kwai tare da nama
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki fere doyanki saiki yanka yadda kkeso ki wanke kisaka gishiri da sugar kadan aciki...
- 2
Saiki daura kasko akan wuta kizuba mai kisoyashi
- 3
Ki markada namanki...saiki daura pan naki akan wuta.kizuba mai kadan. Saiki zuba naman naki tare da sinadaran dandano idan ya soyu saiki zuba masa ruwa kadan sbda naman yayi laushi..zaki barshi harsai ya tsotse ruwan
- 4
Saiki dauko jajjagen kayan miyan naki ki soya sama sama.idan ya soyu ki zuba naman naki ki juya.saiki dauko kwai kifasa ki juya tare da curry da sinadaran dandanonki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11068256






sharhai