Indomi da soyayyen agada

Amcy's Kitchen @cook_18258439
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11093579

Kiyanaka agadanki ydda kikeso seki Dan barbada maggi star seki juya ki soya ki ajiye a gefe
Kidora ruwa idan ya tafasa ki xuba indomi naki kisaka attaruhu da tafarnwa grated dakuma albasa inta Dan tafaso ki juye spices nata inkinason da romo xaki iya sa ruwa da dan dama
An kwafa!
More Recipes

sharhai