Hadaddiyar macaroni Mai kayan lambu
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kayan lambunki ki yayyankasu, adaka tafarnuwa,azuba ruwa a tukunya a dora akan wuta har ya tafasa sai azuba macaroni,idan tayi rabin dahuwa
- 2
Sai a tace a ajiye zuba mai a tukunya albasa tafarnuwa ki juyasu kamar mintuna 3 sai kizuba attaruhu,da tumatur kijuya kamar mintuna 3,sai ki zuba pees,carrot, greenchilli, tsawon mintuna 2,
- 3
Sai kizuba Maggi,spices,ki zuba ruwa madaidaici ki rufe ya tafasa
- 4
Sai ki zuba half done din macaroni a ciki kiyi kasa da wutar sosai bayan mintuna 5ki sauke.#0812 kano
- 5
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11099452




sharhai