Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mintuna
6 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi biyu
  2. Kayan miya
  3. Mai da curry
  4. Maggi da gishiri
  5. Salad

Umarnin dafa abinci

50mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba markadadun kayan miyarki a tukunya kisa mai ki soya

  2. 2

    Idan sun soyu kisa ruwa daidai Wanda kikasan zai dafa making shinkafarki

  3. 3

    Idan ya tafasa ki wanke shinkafar ki zuba kisa maggi da gishiri sai curry idan ta dahu asauke

  4. 4

    Saikiyi serving ki dauko salad dinki kisa a gefe done.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fadila
fadila @cook_19485834
rannar

sharhai

Similar Recipes