Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke tarugu, tattasai da albasa ki markada.
- 2
Ki samo tukunya kasa Kayan miyan ki hada da mai Sai ki dan soya.
- 3
Inya soyu Sai kisa ruwa kisa magin ki.ki rihe kibar shi ya tafasa.
- 4
Inya tafasa Sai ki sa indomin ki da albasa. Ki rihe ki bashi hassai ya kusa yi Sai kisa magin indomie ki motsa ki rihe ki bari sai yayi Sai ki kashe.
- 5
Ki samo plate dinki kisa aciki. Sai ki zauna kici abinki chikin jin dadi.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11110443




sharhai