Yar tsala

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gyero
  2. kanwa
  3. Kulikuli
  4. Barkono
  5. Maggi&gishiri
  6. Yes& fouda
  7. Kalkashi
  8. Mai
  9. Kanostate

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko kisami gyeronkin kofi 4 kisirfashi kifitarmasa da dusar kibushi yafita sosai

  2. 2

    Sannan kiwankishi kisami kwano maikyau kizuba aciki kikai markade amma ba irin nakoko ko kunu za ayemikiba irin wanda baruwa acikinsa wanda yake kamar gasara sai amman da yamma zaki kai neqan ki ajeyeshi yakwana saikidauko kayan hadinki

  3. 3

    Sannan kisami kalkashinki kisa cokali 2 sai yes tsp 1cokali kisa hodarki karamin cokali 1kixuba su aciki kiyeta juyawa harsai sunhadu sai kirufe yadan tashi

  4. 4

    Samnan kisamanki awuta yadau zafi sannan kifarasakawa acikin man inyasoyu saiki tsamishi akwalanda

  5. 5

    Daman kin sami koli kulinki kindakashi tare da kayan dandano dabarkonon yadako sosai aci lpya ana sha da kunu ko koko ko shaye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes