Umarnin dafa abinci
- 1
Na tankade flour nasa butter, baking powder,Maggi,salt na juya sai da ya juyu na zuba ruwa kwabin nayi mixing dinshi sosai yayi kauri sosai na samu abu na rufe shi na tsawo minti talatin
- 2
Na gyara kifi na NASA tukunya na Dan tafasa shi na wanke attarugu da albasa na jajagashi da kifi ya tafasu na ciri kayar na farfasa da cokali na dauko kayan miyan na hada tare da kifi nasa Maggi da gishi na dora tukunya na zuba zuba mangyada cokali 2 na zuba kifin na soya shi
- 3
Na dauko kwabin na Kara juya shi na yanka shi size din da nake so na dauko shi ina sawa ina rufewa na zuba mangyada a wuta da yayi zafi na zuba na soya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11130484






sharhai